Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Heathen: Cast out of Canaan
Ayoyi game da Cast out of Canaan
“ ‘Kada ku ƙazantar da kanku da wani daga cikin waɗannan, domin haka al’umman da zan kora a gabanku suka ƙazantu.
Har ƙasar ma ta ƙazantu, saboda haka na hukunta ta saboda zunubinta, ƙasar kuwa ta amayar da mazaunanta.