Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Grate
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ka yi raga na tagulla dominsa, ka kuma yi zoben tagulla a kowace kusurwan nan huɗu na bagaden.
Ka sa ragar a ƙarƙashin bagade domin tă kai tsakiyar bagade.
Suka yi wa bagaden raga, tagulla kuma don yă sa shi a tsakiya.
Suka yi zubin zoban tagulla don riƙe sanduna a kusurwoyi huɗu na ragar tagullar.