Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gehazi: Mentions to King Jehoram the miracles of Elisha, his master

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Mentions to King Jehoram the miracles of Elisha, his master

  1. Sarki kuwa yana magana da Gehazi bawan mutumin Allah, ya ce masa, “Ba ni labarin dukan abubuwan banmamakin da Elisha ya yi.”

  2. A sa’ad da Gehazi yana cikin ba shi labarin yadda Elisha ya tā da matacce ke nan, sai ga macen da aka tā da ɗanta daga matattu ta shigo don tă roƙi sarki yă mayar mata da gidanta da filinta. Gehazi ya ce, “Ranka yă daɗe, ai, ga macen, ga kuma ɗan da Elisha ya tā da daga matattu.”