Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Fuel: For Temple, how provided

2 ayoyi · 1 fanni

Nemi "Fuel"

Ayoyi game da For Temple, how provided

  1. Saboda haka na tsarkake firistoci da Lawiyawa daga kowane baƙon abu, na kuma ba su aikinsu, kowa ga aikinsa.

  2. Na kuma yi tanadi don sadakokin itace a ƙayyadaddun lokuta, da kuma don nunan fari. Ka tuna da ni da alheri, ya Allahna.