Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Fence: Made of stone walls
Ayoyi game da Made of stone walls
Na wuce cikin gonar rago, na wuce cikin gonar inabin mutumin da ba shi da azanci;
ƙayayyuwa sun yi girma ko’ina, ciyayi sun rufe ƙasar, katangar duwatsu duk ta rushe.