Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Eye: Anthropomorphic uses of
Ayoyi game da Anthropomorphic uses of
Amma idanun Ubangiji suna a kan wanda yake tsoronsa, a kan waɗanda suke sa zuciya cikin ƙaunarsa marar ƙarewa,
don yă cece su daga mutuwa ya bar su da rai a lokacin yunwa.
Ba zai bari ƙafarka tă yi santsi ba, shi da yake tsaronka ba zai yi gyangyaɗi ba;
tabbatacce, shi da yake tsaron Isra’ila ba ya gyangyaɗi ko barci.
Ubangiji yana tsaronka, Ubangiji ne inuwa a hannun damanka;