Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Eye

5 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Amma idanun Ubangiji suna a kan wanda yake tsoronsa, a kan waɗanda suke sa zuciya cikin ƙaunarsa marar ƙarewa,

  2. don yă cece su daga mutuwa ya bar su da rai a lokacin yunwa.

  3. Ba zai bari ƙafarka tă yi santsi ba, shi da yake tsaronka ba zai yi gyangyaɗi ba;

  4. tabbatacce, shi da yake tsaron Isra’ila ba ya gyangyaɗi ko barci.

  5. Ubangiji yana tsaronka, Ubangiji ne inuwa a hannun damanka;