Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Enos: Son of Seth

6 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Son of Seth

  1. Sa’ad da Set ya yi shekara 105, sai ya haifi Enosh.

  2. Bayan ya haifi Enosh, Set ya yi shekara 807, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  3. Gaba ɗaya dai, Set ya yi shekaru 912, sa’an nan ya mutu.

  4. Sa’ad da Enosh ya yi shekara 90, sai ya haifi Kenan.

  5. Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  6. Gaba ɗaya dai, Enosh ya yi shekaru 905, sa’an nan ya mutu.