Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Earthquakes: As judgments

4 ayoyi · 27 fannoni

Ayoyi game da As judgments

  1. Saboda haka zan sa sammai su yi rawar jiki; duniya kuma za tă girgiza daga inda take a fushin Ubangiji Maɗaukaki, a ranar fushinsa mai ƙuna.

  2. Kamar barewar da ake farautarta kamar tumaki marasa makiyayi, haka nan kowane mutum zai koma ga mutanensa, kowane mutum zai gudu zuwa ƙasarsa.

  3. An tsage duniya, duniya ta farfashe ta wage, an girgiza duniya ƙwarai.

  4. Duniya tana tangaɗi kamar mashayi, tana lilo kamar rumfa a cikin iska; laifin tayarwarta ya yi nauyi sosai har ta fāɗi ba kuwa za tă ƙara tashi ba.