Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Early Rising: Neglect of, leads to poverty
Ayoyi game da Neglect of, leads to poverty
Har yaushe za ku kwanta a can, ku ragwaye? Yaushe za ku farka daga barcinku?
Ɗan barci, ɗan gyangyaɗi, ɗan naɗin hannuwa don a huta,
talauci kuwa zai zo kamar ’yan hari rashi kuma kamar ɗan fashi.