Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ear: Bored as a sign of servitude

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Bored as a sign of servitude

  1. “Amma in bawan ya furta ya ce, ‘Ina ƙaunar maigidana, da matata, da ’ya’yana, ba na so kuma in ’yantu,’

  2. dole maigidansa yă kai shi gaban alƙalai. Zai kai shi ƙofa ko madogarar ƙofa, yă huda kunnensa da basilla, sa’an nan zai zama bawansa duk tsawon kwanakinsa a duniya.