Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ear

2 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Amma in bawan ya furta ya ce, ‘Ina ƙaunar maigidana, da matata, da ’ya’yana, ba na so kuma in ’yantu,’

  2. dole maigidansa yă kai shi gaban alƙalai. Zai kai shi ƙofa ko madogarar ƙofa, yă huda kunnensa da basilla, sa’an nan zai zama bawansa duk tsawon kwanakinsa a duniya.