Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Drought: Sent by God as a judgment
Ayoyi game da Sent by God as a judgment
Girgijen da yake bisanku zai zama tagulla, ƙasar da take ƙarƙashinku za tă zama ƙarfe.
Ubangiji zai juye ruwan saman ƙasarku yă zama ƙura da gari; zai sauko daga gizagizai har sai kun hallaka.