Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Dress: Rules with respect to women's
Ayoyi game da Rules with respect to women's
Ina kuma so mata su lura su yi wa kansu adon da ya cancanta, da rigunan da suka dace, ba da adon kitso ko sa kayan zinariya ko lu’ulu’u ko kuma tufafi masu tsada ba,
sai dai su yi ayyuka masu kyan da suka dace da matan da suke masu bauta wa Allah.