Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Deafness: Figurative of moral insensibility

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Figurative of moral insensibility

  1. “ ‘Je ka wurin mutanen nan ka ce, “Za ku yi ta ji amma ba za ku fahimta ba; za ku yi ta dubawa, amma ba za ku gani ba.”

  2. Gama zuciyar mutanen nan ta yi tauri; da ƙyar suke ji da kunnuwansu, sun kuma rufe idanunsu. In ba haka ba za su iya gani da idanunsu, su ji da kunnuwansu, su fahimta a zukatansu, su kuma juyo, in kuwa warkar da su.’