Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Connivance: General references

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da General references

  1. Ubangiji ya ce wa Sama’ila, “Duba ina dab da yin wani abu a Isra’ila da zai sa kunne kowa da yake ji, yă ji tsoro.

  2. A ranar zan cika dukan maganar da na yi game da Eli da iyalinsa, daga farko har ƙarshe.

  3. Gama na gaya masa zan hukunta gidansa har abada saboda zunubin da yake sane da shi; ’ya’yansa sun wulaƙantar da kansu, shi kuma bai tsawata musu ba.