Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Congregation: Those who were excluded from

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Those who were excluded from

  1. Duk wanda aka daƙe, ko yanke gabansa, ba zai shiga taron jama’ar Ubangiji ba.

  2. Duk wanda aka haifa ta wurin cikin shege, har tsara ta goma, zuriyarsa ba za su shiga taron jama’ar Ubangiji ba, har zuwa tsara ta goma.

  3. Ba mutumin Ammon, ko mutumin Mowab, ko kuwa wani zuriyarsu da zai shiga taron jama’ar Ubangiji, har tsara ta goma.