Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cleanliness: Regulation relating to, in camp
Ayoyi game da Regulation relating to, in camp
Ku keɓe wuri waje da sansani inda za ku iya zuwa don yin bayan gari.
Sai ku ɗauki wani abin tona ƙasa, sa’ad da kuka yi bayan gari, sai ku tona rami, ku rufe bayan garinku.
Gama Ubangiji Allahnku yana zagawa a cikin sansaninku don yă tsare ku, yă kuma bashe abokan gābanku gare ku. Dole sansaninku yă kasance da tsarki, saboda kada yă ga wani abu marar kyau a cikinku, har yă juya daga gare ku.