Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Church (1)

6 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sa’an nan ka yi amfani da shi don shafa wa Tentin Sujada, da akwatin alkawari,

  2. da tebur da kuma dukan kayansa, da wurin ajiye fitila da dukan kayansa, da bagaden ƙona turare,

  3. bagaden hadaya ta ƙonawa da dukan kayansa, da daro da mazauninsa.

  4. Za ka tsarkake su don su zama mafi tsarki, kuma duk abin da ya taɓa su, zai zama mai tsarki.

  5. Sa’an nan Musa ya ɗauki man keɓewa ya keɓe tabanakul da kuma kowane abin da yake cikinsa, ta haka ya tsarkake su.

  6. Ya yayyafa mai a kan bagade sau bakwai, yana keɓe bagade da dukan kayayyaki, da daro, da abin da yake tsaya a kai, don yă tsarkake su.