Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Charity: Explained
Ayoyi game da Explained
Ƙauna tana da haƙuri, ƙauna tana da kirki. Ba ta kishi, ba ta burga, ba ta da girman kai.
Ba ta rashin ladabi, ba ta sonkai, ba ta da saurin fushi, ba ta riƙe mutum a zuciya.
Ƙauna ba ta jin daɗin mugunta, sai dai ta ji daɗin gaskiya.
Tana kāriya kullum, tana amincewa kullum, tana bege kullum, tana jimrewa kullum.