Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Carnal Mindedness: General references

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da General references

  1. Ƙwallafa rai ga al’amuran halin mutuntaka ƙarshensa mutuwa ne, ƙwallafa rai ga al’amuran Ruhu kuwa rai ne da salama;

  2. hankalin mai zunubi na gāba da Allah. Ba ya biyayya da dokar Allah, ba kuwa zai iya yin haka ba.

  3. Waɗanda mutuntaka yake mulkinsu ba za su iya su gamshi Allah ba.