Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cankerworm

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A can wuta za tă cinye ki; takobi zai sare ki, kuma kamar fāra, za a cinye ki. Ki riɓaɓɓanya kamar fāra, ki riɓaɓɓanya kamar fārin ɗango!

  2. Kin ƙara yawan masu kasuwancinki har sai da suka fi taurarin sama. Amma kamar fāra sun cinye ƙasar sa’an nan suka tashi, suka tafi.