Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Busybody

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Mun ji cewa waɗansunku suna zaman banza. Ba sa aikin kome; sai shisshigi kurum.

  2. Irin waɗannan mutane muna ba da umarni muna kuma gargaɗe su cikin Ubangiji Yesu Kiristi su natsu su kuma nemi abincin da suke ci.