Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Beer-Sheba: 2. Well of, belonged to Abraham and Isaac
Ayoyi game da 2. Well of, belonged to Abraham and Isaac
Sa’an nan Ibrahim ya kawo kuka ga Abimelek game da rijiyar ruwan da bayin Abimelek suka ƙwace.
Sai Abimelek ya ce, “Ban san wanda ya yi wannan ba. Ba ka faɗa mini ba, ban kuwa taɓa ji ba, sai yau.”