Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Bed: Made of wood

3 ayoyi · 8 fannoni

Nemi "Bed"

Ayoyi game da Made of wood

  1. Duba! Abin ɗaukar Solomon ne, jarumawa sittin suke rakiya, zaɓaɓɓun sojojin Isra’ila,

  2. dukansu suna saye da takobi dukansu ƙwararru ne a yaƙi, kowanne da takobinsa a rataye a gefensa, a shirye don abubuwan bantsoro na dare.

  3. Sarki Solomon ya yi wa kansa abin ɗauka; ya yi shi da katako daga Lebanon.