Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Baldness: General references
Ayoyi game da General references
“Mutumin da ya rasa gashi kansa ya zama mai sanƙo ke nan, duk da haka mutumin tsattsarka ne.
In ya rasa gashin goshinsa yana kuma da sanƙo a goshinsa, shi tsarkakakke ne.