Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Baldness

2 ayoyi · 5 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Mutumin da ya rasa gashi kansa ya zama mai sanƙo ke nan, duk da haka mutumin tsattsarka ne.

  2. In ya rasa gashin goshinsa yana kuma da sanƙo a goshinsa, shi tsarkakakke ne.