Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Astrology: General reference
Ayoyi game da General reference
Ku ji abin da Ubangiji yana ce muku, ya gidan Isra’ila.
Ga abin da Ubangiji yana cewa, “Kada ku koyi hanyoyin al’ummai ko ku razana game da alamun sararin sama, ko da yake al’ummai sun razana saboda su.