Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Assurance: David
Ayoyi game da David
Ka bishe ni da shawararka, bayan haka kuma za ka kai ni cikin ɗaukaka.
Wa nake da shi a sama in ba kai ba? Ba na kuma sha’awar kome a duniya in ban da kai.
Jikina da zuciyata za su iya raunana, amma Allah ne ƙarfin zuciyata da kuma rabona har abada.