Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Armor-Bearer: Of Jonathan

2 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Of Jonathan

  1. Yonatan ya ce wa saurayin mai ɗaukan makamai, “Zo mu haye zuwa mashigin mutane marasa kaciyan nan, wataƙila Ubangiji zai yi aiki a madadinmu. Ba abin da zai iya hana Ubangiji yin aikin ceto ta wurin mutane masu yawa, ko ta wurin mutane kaɗan.”

  2. Mai ɗaukan makaman ya ce, “Ka yi duk abin da yake zuciyarka. Ci gaba, ina tare da kai gaba da baya.”