Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Apostates: It is impossible to restore
Ayoyi game da It is impossible to restore
Waɗanda suka taɓa samun haske, waɗanda suka ɗanɗana kyauta ta sama, waɗanda suka sami rabo cikin Ruhu Mai Tsarki,
waɗanda suka ɗanɗana daɗin maganar Allah da kuma ikokin zamani mai zuwa,
ba ya yiwuwa a sāke kawo su ga tuba in suka kauce, domin suna sāke gicciye Ɗan Allah ke nan suna kuma kunyata shi a gaban jama’a.