Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Anak: Father of three giants.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Father of three giants.

  1. Yoshuwa ya ba Kaleb ɗan Yefunne wuri a Yahuda, Kiriyat Arba, wato, Hebron, bisa ga umarnin Ubangiji. (Arba shi ne mahaifin Anak.)

  2. Daga can sai Kaleb ya kori ’ya’yan Anak, maza su uku daga Hebron, wato, Sheshai, Ahiman da Talmai.