Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Amasa: 2. Son of Hadlai
Ayoyi game da 2. Son of Hadlai
Sai waɗansu shugabanni a Efraim, Azariya ɗan Yehohanan, Berekiya ɗan Meshillemot, Hezekiya ɗan Shallum da Amasa ɗan Hadlai, suka tasar wa waɗanda suke isowa daga yaƙi.