Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Allon

2 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Iyakarsu ta kama daga Helef, daga babban itacen Mamre nan da yake a Za’anannim, ta wuce Adami Nekeb da Yabneyel zuwa Lakkum, ta kuma ƙarasa a Urdun.

  2. Akwai Ziza ɗan Shifi. Shifi ɗan Allon ne. Allon ɗan Yedahiya ne. Yedahiya ɗan Shimri ne. Shimri kuma ɗan Shemahiya ne.