Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ahoah

3 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Bela maza su ne, Ezbon, Uzzi, Uzziyel, Yerimot da Iri, su ne kawunan iyalai, kuma su biyar ne duka. Rubutaccen tarihin zuriyarsu ya nuna suna mazan da sun isa yaƙi 22,034.

  2. Abishuwa, Na’aman, Ahowa,

  3. Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.