Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ahlai

4 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Ɗan Affayim shi ne, Ishi, wanda shi ne mahaifin Sheshan. Sheshan shi ne mahaifin Alai.

  2. Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai. Yana da bawa mutumin Masar mai suna Yarha.

  3. Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.

  4. Uriya mutumin Hitti Zabad ɗan Alai,