Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adoni-Zedek

27 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai Yoshuwa ya karkashe waɗannan sarakuna guda biyar, ya kuma rataye kowannensu a bisa itace inda jikunansu suka kasance har yamma.

  2. Da yamma Yoshuwa ya ba da umarni a sauko da su daga itatuwan a jefa su cikin kogon da suka ɓuya. Aka sa manyan duwatsu aka rufe bakin kogon, suna a can har wa yau.