Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adnah: 1. One of David's captains
Ayoyi game da 1. One of David's captains
Da Dawuda ya tafi Ziklag, waɗannan mutanen Manasse ne suka haɗa kai da shi. Adna, Yozabad, Yediyayel, Mika’ilu, Yozabad, Elihu da Zilletai, shugabannin ƙungiyoyi na dubu a cikin Manasse.