Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adiel: 3. Father of Azmaveth
Ayoyi game da 3. Father of Azmaveth
Azmawet ɗan Adiyel shi ne mai lura da ɗakuna ajiyar fada. Yonatan ɗan Uzziya shi ne mai lura da ɗakunan ajiya a yankuna, cikin garuruwa, ƙauyuka da kuma hasumiyoyin tsaro.