Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Achan

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Lokacin da Akan ɗan Zera ya yi rashin aminci game da kayan da aka keɓe, fushinsa Ubangiji bai auko a kan mutanen Isra’ila duka ba? Ai, ba shi kaɗai ya mutu don zunubinsa ba.”

  2. ’Ya’yan Karmi maza su ne, Akar wanda ya kawo masifa wa Isra’ila ta wurin yin abin da aka haramta.