Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abortion

4 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Idan mutum biyu suna faɗa, har suka yi wa mace mai ciki rauni, har ya sa ta yi ɓari, amma wani lahani bai same ta ba, za a ci wa wanda ya yi mata raunin tara bisa ga yadda mijinta ya yanka za a biya, in dai abin da ya yanka ya yi daidai da abin da alƙalai suka tsara.

  2. Amma in akwai rauni mai tsanani, sai a ɗauki rai a maimakon rai,

  3. Muryar Ubangiji ta murɗa itatuwan oak ya kakkaɓe itatuwan kurmi. Kuma a cikin haikalinsa kowa ya ce, “Ɗaukaka!”

  4. Ka ba su, ya Ubangiji Me za ka ba su? Ka ba su mahaifar da za su yi ɓarin ciki da busassun nono.