Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abilene

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tiberiyus, a lokacin Buntus Bilatus ne gwamnar Yahudiya, Hiridus kuma yana sarautar Galili, ɗan’uwansa Filibus yana sarautar Ituriya da Tarakunitis, Lisaniyas kuma yana sarautar Abiline.