Serpent's Stone
An kuma san shi da: Zoheleth
31.7600, 35.2300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Serpent's Stone
Wata rana Adoniya ya tafi Dutsen Zohelet kusa da En Rogel, inda ya yi hadayar tumaki, da shanun noma, da shanun da ake kiwo a gida. Ya kuma gayyaci ’yan’uwansa, wato, sauran ’ya’yan Sarki Dawuda, tare da dukan dattawan sarki da suka fito daga Yahuda,