Paddan
An kuma san shi da: Padan
36.8600, 39.0300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Paddan
Yayinda nake dawowa daga Faddan Aram, cikin baƙin cikina Rahila ta rasu a ƙasar Kan’ana yayinda muke kan hanya, ’yar rata daga Efrata. Saboda haka na binne ta a can kusa da hanya zuwa Efrata” (wato, Betlehem).