Naphoth-dor
An kuma san shi da: Dor
32.6100, 34.9100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Naphoth-dor
ya kuma aika zuwa ga sarakunan arewa waɗanda suke kan tuddai da kuma waɗanda suke cikin Araba a kudancin Kinneret da cikin filayen kwari, da cikin Nafot Dor a yamma;