Kerioth
31.5800, 35.7000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Kerioth
zuwa Keriyot da Bozra zuwa dukan garuruwan Mowab, nesa da kusa.
Zan sa wuta a Mowab da za tă ƙone kagarun Keriyot Mowab za tă gangara cikin hayaniya mai girma cikin kururuwar yaƙi da kuma ƙarar ƙaho.