Tsallake zuwa abun ciki

Kedesh-naphtali

1 verse

33.1100, 35.5300 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Kedesh-naphtali

  1. Sai ta aika a kira mata Barak ɗan Abinowam daga Kedesh a Naftali, ta ce masa, “Ubangiji, Allah na Isra’ila ya umarce ka, ‘Je ka, ka ɗauki mutane Naftali da na Zebulun dubu goma tare da kai, ka yi jagoransu zuwa Dutse Tabor.