Helkath-hazzurim
31.8800, 35.2800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Helkath-hazzurim
Sa’an nan kowannensu ya kama abokin gābansa a kā ya soki da wuƙa a jiki, sai duka suka fāɗi a ƙasa. Saboda haka ne ake kiran wannan wuri Helkat Hazzurim a Gibeyon.