Anab
31.4000, 34.9400 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Anab
A lokacin nan Yoshuwa ya je ya hallaka Anakawa daga ƙasar tudu. Daga Hebron, Debir da Anab. Daga dukan ƙasar tuddai na Yahuda, da kuma dukan ƙasar tudu ta Isra’ila, Yoshuwa ya hallaka su duka da garuruwansu.
Anab, Eshtemo, Anim,