Tsallake zuwa abun ciki

Shamgar

2 ayoyi · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Shamgar

  1. Bayan Ehud, sai Shamgar ɗan Anat, wanda ya karkashe Filistiyawa ɗari shida da sandar korar shanun noma, shi ma ya ceci Isra’ila.

  2. “A zamanin Shamgar ɗan Anat, a zamanin Yayel, an yashe dukan hanyoyi; matafiye suka bi hanyoyin da suka yi kona-kona.